Rahoto

Rahoto

Tattaunawa da ‘yan bindiga ne mafitar rashin tsaro a Arewa- Sarkin fulanin Legas

Sarkin Fulanin jihar Legas Alhaji Muhammadu Bambado, ya bukaci gwamnonin Jihohin Arewa su yi amfani da irin matakin Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello

Matashin da ya yi yunkurin fashi a coci ya shiga hannu

Rundunar ‘yan sandar jihar Legas tayi nasarar kame wani matashi mai shekaru 19 da laifin yunkurin yin fashi a coci. Mai magana da yawun rundunar

A yau za a rufe hanyar Lafiya zuwa Akwanga a jihar Nasarawa

Kamfanin China Harbour da ke gyaran hanyar Keffi zuwa Akwanga da kuma Lafiya zuwa Makurdi, ya sanar da cewa yau Litinin 2 ga watan Satumba 2019 za a r

An raunata Mai Unguwa da yin garkuwa da matarsa da yara

Wasu ‘yan bindiga sun raunata Mai Unguwar Yandaka Shehu Iliyasu, da ke garin Karamar Hukumar Batsari a jihar Katsina. Bayan raunata mai unguwa da aka

Mutum 14 sun mutu a hadarin mota a Jigawa

Wani mummunan hadarin motocin fasinja biyu ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 14 a hanyar Kano zuwa Gumel da ke jihar Jigawa ranar Asabar. Hadarin ya faru