Rahoto

Rahoto

An kashe mutum 5 a wani sabon hari a Kudancin Kaduna

Mutum biyar ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da gidaje da dama suka sha wuta a wani hari da ‘yan bindigar da ba a san ko su waye ba suka kai a

An sace dan majalisar dokokin Kaduna a hanyar Zariya zuwa Kaduna

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace dan majalisar dokokin jihar Kaduna Suleiman Ibrahim Dabo mai wakiltar Zariya akan hanyar Kaduna

‘Yan bindiga sun kai hari gidan Sanata a Bayelsa

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin na haya ne, sun kai hari gidan tsohon Sanata mai wakiltar gabashin Bayelsa, Sanata Nimi Barigha-Amange a gidansa da ke

Yadda ’yan bindiga suka sace mutum 49 a Katsina- Mai unguwa

Mai unguwar kauyen Wurma da ke karamar hukumar Kurfi ta Jihar Katsina, Alhaji Mustapha Muhammed, ya bayyanawa manema labarai yadda daruruwan ‘yan bind

Jitajita ta sanya mutane daina karbar tsofaffin kudade a Saminaka

A sakamakon yada labarin cewa daga ranar Alhamis 29 ga watan nan, za a daina karbar takardun kudaden da suka tsufa ko suka yage ko aka manna masu gam.