Rahoto

Rahoto

An sako daliban jami’ar ABU 3 da aka yi garkuwa da su

An kubutar da daliban jami’ar Ahmadu Bello(ABU) Zariya da aka yi garkuwa da su a hanyar Abuja zuwa Kaduna ranar Litinin da yamma. Daliban da aka yi ga

Garin kwaki muke ci kawai na tsawan kwanaki 8- Yakubu

Wani da aka kubutar da shi daga hannun masu garkuwa da mutane mai suna Mista Yakubu Simeon, ya ce kullum garin kwaki kadai ake basu har na tsawan kwan

Ruftawar ginin daki ya kashe matar aure a Jigawa

Wata matar aure mai kimanin shekaru 20 ta rasa ranta sakamakon ruwan sama da aka yi tayi wanda ya yi sanadiyyar rushewar dakinta, da ke Karamar Hukuma

An sake dawo da ‘yan Najeriya 153 daga Libya

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta kasa (NEMA) ta sake karbar ‘yan Najeriya 153 wadanda aka dawo da su gida daga kasar Libya. Mista Slaku Lugard, ne ya w

Zaben Kogi: APC ta tsayar da Gwamna Bello da wasu ‘yan takara 8

Kwamitin tsare-tsare na jamiyyar APC ya tsayar da Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello da wasu mutum takwas domin fafatawa a zaben fitar da gwani na neman