Rahoto

Rahoto

Buhari da shugabannin Afirka sama da 20 sun bude taron TICAD 7 a Japan

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da sama da shugabannin kasashen Afirka 20 ne a yau suka bude taron kasa da kasa kan bunkasa nahiyar Afirka kar

An sako ma’aikacin asibitin da aka sace bayan biyan fansa a Kaduna

Masu garkuwa da mutane da suka sace wani ma’aikacin asibiti mai Suna Abdulrashid Lawal a gidansa da ke a Tudun Barde a Rigasa Kaduna sun sake sh

Yadda hadarin manyan motoci ya raunata wasu yau a Legas

A safiyar yau Talata an samu wani mummunan hadari tsakanin motar fasinja kirar bas da tirelar kamfanin Dangote a hanyar Ikorodu a jihar Legas. Cikakke

APC ta tantance ‘yan takarar Gwamnan jihar Kogi 12

Kwamitin mutum shida na jam’iyyar APC wanda Sanata Hope Uzodimma ke jagoranta sun tantance ‘yan takarar neman Gwamnan jihar Kogi 12 cikin 16 da suke n

NYSC ta kama masu yi wa kasa hidima 10 da takardun bogi

Hukumar Kula da Masu Yi wa Kasa Hidima (NYSC) ta yi nasara kama wasu  mutum 10 da suka yi yunkurin yin rijista da hukumar da takardun bogi a sansanoni