Rahoto

Rahoto

Masu garkuwa 16 sun shiga komar ‘yan sanda a Kano bayan kubutar da wasu

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tayi nasarar kubutar da mutum biyu daga hannun masu garkuwa da mutane ta kuma kame mutum 16 da ake zargi da kasa

NAHCON ta soma jigilar Alhazai zuwa gida Najeriya yau

Hukumar Jindadin Alhazan Najeriya ta Kasa  (NAHCON) a yau Asabar ta soma jigilar Alhazai zuwa gida Najeriya bayan kammala aiki hajin bana. Hukumar tun

Ba ma yin kafar ungulu ga neman maganin Zakzaky – Indiya

India, ta yi watsi da batun jinyar da ake yadawa game da shugaban Kungiyar Shi’a Sheikh Ibrahim Zakzaky, inda bayanan ke cewa, kasar na yi wa ne

Matar da ta kulle yaro a cikin akurkin kare ta shiga hannu

Rundunar ‘yan sandan Legas tayi nasarar kame matar nan da fefan bidiyon ta ya yi ta yawo a kafafen sada zumunta na zamani inda aka ganta ta fito

Kuncin Rayuwa: An bukaci jama’a su yawaita tuba ga Allah

An yi kira ga al’ummar Najeriya da su koma ga Allah kana su yawaita tuba zuwa gare su kuma kyautata dabi’un su da ayyukan su. Limamin masa