Rahoto

Rahoto

Mun jinjinawa alhazan Kaduna bisa hakuri a Makka – NAHCON

Shugaban Hukumar Aiki Hajji ta Kasa Barista Abdullahi Muktar ya yabawa alhazan jihar Kaduna a bisa yadda suke hakuri tare da biyayya ga shugabaninsu a

Saudiya ta kammala karbar matakin farko na mahajjatan bana miliyan 1.8

Babban Daraktar Fasfo na kasar Saudiya, ya ce kasar ta kammala karbar rukunin farko na mahajjatan bana ta kasa da ruwa da ma ta sama. A yayin wani tar

Karyewar gada ta yi ajalin daliban Jami’ar Tafawa Balewa 4

Wata gada da ta karye a ranar Litinin 05/08/2019 ta wannan makon da misalin karfe 11:30 zuwa 12:00 na dare a cikin jami’ar Abubakar Tafawa Balew

Buhari zai rantsar da Ministoci ranar 21 ga Agusta

Shugaba Muhammadu Buhari, zai rantsar da sabbin Ministocinsa 43 ranar 21 ga Agustan da muke ciki bayan tantace su da majalisar dattawa ta yi. Jami’in

Tirela ta take mutum biyu sun mutu a Benuwe

A safiyar yau Talata wata babbar mota kirar tirela ta yi sanadiyyar rasuwar mutum biyu bayan ta take su a sabuwar hanyar Otukpo da ke Makurdi babban b