Rahoto

Rahoto

Budurwa ta hada baki da saurayinta ya yi wa kawarta fyade

Wata budurwa ‘yar shekaru 23 da ake zargi da hada baki da saurayinta ya yi wa kawarta fyade ta shiga komar ‘yan sandan jihar Ogun. Mai mag

Gwamnan Bauchi ya kaddamar da shirin dasa bishiyoyi

Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammed ya kaddamar da gangamin dasa bishiyoyi a jihar.   Gwamna Bala Muhammad lokacin da yake dasa bishiyoyi a jihar.

Yadda na tsira a gobara da taci wanda ya dauko ni—Pamela Mamza

Misis Avohre Pamela Mamza, wata mata ce da ta tsira daga mutuwa a lokacin da ake goye da ita akan babur na achaba sa’ilin da shi kuma dan achabar ya k

Kwastam ta kama motoci 153 da buhuhunan shinkafa sama da dubu 8

Hukumar hana fasa ƙwauri ta Najeriya wato (Kwastam), ta sake kama motoci akalla 153 na buhuhunan shinkafa sama da dubu takwas a cikin watanni shida. K

Wata Hajiya daga Najeriya ta rasu a Saudiyya

Hukumar Kula da Al’amuran Aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON) ta ce, an sake samun wata Hajiya da ta rasu wadda ‘yar jihar Sakkwato ce. Shugaban sashen l