Rahoto

Rahoto

Hadarin mota ya kashe Mutum 7 a Jigawa

Mutum 7 sun mutu tare jikkata wasu mutum tara sanadiyyar hadarin da ya rutsa da wasu motoci biyu a Karamar Hukumar Maigatari da ke Jihar Jigawa. Motoc

A yau Majalisa zata tantance Ministoci  9

A yau Litinin Majalisar Dattawa zata ci gaba tantance sunayen Ministoci da Shugaba Buhari ya aika wa Majalisar, Ministocin da za a tantance su su tara

Boko Haram ta sake kashe mutum 65 a Borno

Bayan mako daya da wasu mutane suka yi arangama da ‘yan kungiyar, inda suka kashe ‘yan kungiyar 11 tare da kwace makamai da dama, mayakan Boko Haram d

Yaba Kyauta: An karawa sojan da ya tsinci Naira Miliyan 15 girma

Shugaban rundunar Sojin saman Najeriya Abubakar Sadik, ya tabbatar da karawa jami’in Sojin Saman Najeriya (ACM) Bashir Umar, girma wanda ya tsin

Majalisa ta tantance Ministoci 24 saura 19

A yau Alhamis Majalisar Dattawa ta tantance sunaye 14 da aka mika mata don zama Ministocin Najeriya, wanda ya kama a yanzu haka an tantance sunaye 24