An yi garkuwa da Darakta tare da kashe danta a Kaduna
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wata Darakta a Kotun Shari’ah mai suna Hajiya Aishatu Muhammad Munjalo a gidanta
Rahoto
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wata Darakta a Kotun Shari’ah mai suna Hajiya Aishatu Muhammad Munjalo a gidanta
Karancin abinci mai gina jiki ga kananan yara, yasa ake samun karin yara masu fama da cutar Tamowa a jihar Gombe, an samu wasu yara daga kauyen Kurba
Hukumar Kwastam a jihar Kaduna ta yi nasarar kama wasu motoci 39 wanda ake kokarin shigo da su cikin kasar nan ta barauniyar hanya masu dauke da alama
Rahotanni daga fadar shugaban kasar Tunisia ta sanar da mutuwar shugabanta Beji Caid Essebsi, wanda ya mutu yana da shekara 92. Beji ne shugaban kasar
A safiyar yau Alhamis an tashi da ruwan sama a cikin garin Abuja, inda ruwan ya mamaye wasu unguwannin wajen garin Abuja kamar unguwar Lokogma da dai