Rahoto

Rahoto

Majalisa na ci gaba da tantance sauran Ministoci

A jiya Laraba da Majalisar dattawa ta fara tantance Ministoci, inda aka tantance mutum goma daga cikin sunaye 43 da ake saran zasu rike mukaman Minist

Buhari ya rantsar da Alkalin Alkalan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a yau Laraba ya rantsar da Ibrahim Tanko Mohammed a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya CJN. Tun a watan Janairu 201

Majalisar Dattawa ta fara tantance Ministoci

‘Yan Majalisar Dattawa sun fara tantance sabbin Ministocin da shugaba Buhari ya mika sunayen su. An fara da sunan Uchechukwu Ogah, daga jihar Ab

Kwastam zata kona miyagun kwayoyin Naira biliyan 14 a Legas

Shugaban kwamitin lalata miyagun kwayoyi wadanda da kwastam ta kame a fadin kasar nan ACG Aminu Dahiru, ne ya jagoranci aikin kone miyagun kwayoyin da

PDM ta janye karar da ta shigar akan zaben Buhari

Jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Movement (PDM) da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Fasto Aminchi Habu, sun janye karar da suka shigar don