Rahoto

Rahoto

Hisbah ta kame mutum 48 tare da kwace katan 37 na giya a Jigawa

Hukumar Shari’ah ta Hisbah a Jigawa, ta ce ta kame wasu mutane 48 kan zarginsu da ta’ammali da giya tare da kuma kwace katon-katon na barasar 37 a yan

Za a karawa masu yin NYSC kudi da aka tura karkara a Anambra – Gwamna Obiano

Gwamnan jihar Anambra Willie Obiano, ya bayyana cewa, gwamnatin jihar za ta karawa masu yi wa Kasa Hidima na NYSC, wadanda aka tura yankunan karkara k

An harbi daya daga ‘yan shi’a masu zanga-zanga a Abuja

A yanzu haka Mabiya Kungiyar ‘yan Uwa Musulmi ta Shi’a (IMN) sun mamaye hanyar shiga zauren majalisar dokokin Najeriya a Abuja, inda suke gudanar da z

Likitoci na bincikar lafiyar Jami’in da ya nemi a bashi jan ragamar Hukumar Kwastam 

Hukumar Kwastam ta yi karin haske game da jami’in ta Nura Dalhatu Wowo da ya yi wa kansa karin girma ya nemi a bashi ragamar Hukumar. A sakon da

An bayar da belin Sanata Abbo

A yau Litinin bayan da Hukumar  ‘yan sanda suka gurfanar da Sanata Elisha Abbo bisa tuhume-tuhume guda biyu na cin zarafi. Babbar  Kotun Majista