Rahoto

Rahoto

Masu yin NYSC 1,130 ne suka koyi sana’o’in hannu a Yobe

Kimanin Matasa masu yi wa kasa hidima na NYSC su dubu 1,130 da suke hidimar kasa a jihar Yobe a rukunin B na shekarar 2019 ne suka koyi sana’oi’

An daure mai amfani da hoton batsa wajan damfara a yanar gizo

Wata babbar kotun Tarayya da ke zama a Abeokuta ta daure wani matashi da ke amfani da hotunan batsa yana yaudarar abokan huddarsa inda yake damfarar s

Kotu ta kwace gwalagwalan sama da Naira biliyan 14 na tsohuwar Ministar mai

Da ranar yau Juma’a ne wata babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Legas ta kwace tarin kayan gwalagwale da suka hadar da daruruwan ‘yan kun

Shugaba Buhari ya sake zaban Boss Mustapha da Abba Kyari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya tabbatar da Boss Mustapha, a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya da Abba Kyari, a Matsayin shugaban ma’aikatan

Fadawar mota cikin rafi ta yi sanadin rasuwar mutum 3 da raunata 11 a Ogun

Wani hadari da ya rutsa da motar fasinja ta kirar Bas da ke kan hanyar zuwa Legas daga garin Ijebu-Ode a jihar Ogun ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 3 y