An kai hari ofishin ‘yan sanda an kashe DPO da wasu mutum 3 a Bayelsa
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a safiyar yau Litinin sun kai hari ofishin ‘yan sandan unguwar Agudama- Ekpetiama da ke Karamar Hukumar Yenagoa a j
Rahoto
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a safiyar yau Litinin sun kai hari ofishin ‘yan sandan unguwar Agudama- Ekpetiama da ke Karamar Hukumar Yenagoa a j
Tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Abdul’aziz Yari, a yau Litinin ya kare kansa game da kalubalen tsaro da jihar ke fuskanta, inda ya ce ya yi bakin kokari
Wasu ‘yan bindiga sun sake kashe mutum 7 tare da yin garkuwa da mutum 6 a kauyuka 10 da ke Karamar Hukumar Kankara ta jihar Katsina duk a ranar Asabar
Sojoji sun bindige wani tsohon kansila kan zarginsa da yi wa masu garkuwa da mutane leken asiri a garin Dogon Dawa da ke Karamar Hukumar Birnin Gwari
Wani dalibin Jami’ar Tarayya da ke Dutse (FUD) a Jihar Jigawa, Malam Ahmad Baba ya zama zakara a gasar tsabtar muhalli ta jami’o’in duniya da aka guda