Rahoto

Rahoto

Bashin biliyan 7 naci don biyan albashin watan Mayu- Gwamnan Ogun

Gwamnan jihar Ogun Prince Dapo Abiodun ya bayyana cewa, kalubalen da ya soma fuskanta a lokacin da aka rantsar da shi a matsayin Gwamna shi ne yadda z

Kotu ta dage karar malamin da ake tuhuma da yi wa ‘yar shekara 5 fyade a masallaci

Wata kutu a Ikeja jihar Legas ta bada umarnin ci gaba da tsare wani malami mai suna Abdusalam Salawudden da ake tuhuma da yi wa ‘yar shekara 5 f

UNICEF ta yi alkawarin taimakawa ilimin ‘ya’ya mata a Gombe

Babban jami’in Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya,  UNICEF da ke kula da ofishin su na shiyyar Bauchi Mista Phanu Pathak, ya

’Yan sanda sun kashe kwararren mai garkuwa da mutane

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Legas sun kashe wani kasurgumin mai garkuwa da mutane wanda ya kware wajen yin garkuwa da mutane bayan

Sojoji sun kubutar da mata 42, yara 51 da maza 2 a Borno

Rundunar sojojin Najeriya sun kubutar da mata 42 da yara 51 da kuma maza 2 daga hannun mayakan Boko Haram, wadanda suke amfani da su a matsayin leburo