Rahoto

Rahoto

Rikicin Siyasar Benin: Buhari na ganawa da shugaban Benin

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na ganawa da takwaransa na kasar Jamhoriyar Benin Patrice Talon a fadar shugaban Najeriya Abuja. Wakilinmu ya samu

Suleiman ya zama shugaban Majalisar Bauchi

Dan majalisa mai wakiltar mazabar Ningi ta tsakiya a Majalisar dokokin jihar Bauchi Alhaji Abubakar Y. Suleiman, ya zama shugaban Majalisar dokokin ji

Jam’iyyu za su kai 200 a zaben 2023 – INEC

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta ce, za a iya samun jam’iyyun siyasa sama da 200 a babban zaben shekarar 2023 a cikin takardar kada kuri

Buhari ya nada Mele Kyari Babban Manajan NNPC

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nada Mele Kolo Kyari a matsayin sabon Babban Manajan rukunin kamfanin mai na Najeriya, NNPC. A sanarwar da mai m

An kama mai garkuwa da yake samun Naira miliyan 200 a wata 6

Hukumar ‘yan sandan Najeriya a jiya ta kama shahararren mai garkuwa da mutane don neman kudin fansa Abubakar Umar, wanda suka ce yana samun sama da Na