Rahoto

Rahoto

Buhari ya sake sabunta wa’adin Akanta Janar na Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sabunta wa’adin Akanta Janar na Najeriya, AGF, Ahmed Idris. Daraktar watsa labarai ta ofishin shugabar ma’aikata

Hadarin mota ya kashe dalibin Jami’ar Bauchi da wasu 2

Hadarin mota ya yi sanadiyyar rasuwar wani dalibin jami’ar jihar Bauchi da ke Gadau. Dalibin mai suna Ibrahim Mohammed Karamba na ajin karatu na sheka

Sama da mutum 100 ke neman mukaman Kwamishinoni a Kano

Sama da mutum 100 ne ke yunkurin samun mukaman Kwamishinoni, wadanda suka hada da: ‘Yan siyasa, ma’aikata a harkar ilimi da kwararru a fannoni da dama

Gobara ta lakume sama da shaguna 200 a kasuwar Benuwe

Sama da shaguna 200 ne gobara ta lakume a kasuwar zamani da ke Makurdi babban birnin jihar Benuwe a yammacin jiya Talata. Tashin gobarar ta fara ne da

’Yan bindiga sun yi garkuwa dan tsohon Ministan lafiya a Oyo

Hukumar ’yan sandan jihar Oyo a yau Laraba ta tabbatar da yin garkuwa da dan tsohon Ministan lafiya da wa’adinsa ya kare watan da ya wuce Farfes