Gwamnonin Arewa sun ɗaura ɗamarar yaƙi da ƙarancin abinci mai gina jiki
MSF ta lura cewa kimanin yara miliyan 2.6 a Nijeriya na fama da matsanancin ƙarancin abinci mai gina jiki.
Rahoto
MSF ta lura cewa kimanin yara miliyan 2.6 a Nijeriya na fama da matsanancin ƙarancin abinci mai gina jiki.
Rahoton ya nuna ƙarin adadin da aka samu wanda ya yi sama idan aka kwatanta da watan Afrilu.
Duk wata tafiya, in dai ba wata fa’ida za ta kawo ga al’umma kasa ba, sai a yi watsi da ita.
Ƙungiyar ta ɗauki tsawon lokaci tana neman Gwamnatin ta share musu hawaye.
Sabon hari ya yi sanadin rasa rayuka 42 a Zamfara da Katsina ciki har da ‘yan sanda bakwai.