Rahoto

Rahoto

Sojoji na horar da jami’an Kwastam sarrafa makamai a Bauchi

Sojojin Najeriya sun fara horar da jami’an Hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya, Kwastam su dubu 2 yadda za su iya sarrafa bindigogi da wasu makaman t

Tsohon shugaban Masar Morsi ya mutu a kotu

Tsohon shugaban Masar, Mohammed Morsi ya mutu yau Litinin a gaban kotu. Kafar yada labaran talabijin ta kasar Masar ta ce tsohon shugaban kasar ya mut

Mahaifiyar jaririyar da aka sace a asibiti ta karbi ‘yarta

Hukumar gudanarwa ta babban asibitin Filato a yau Litinin ta mika jaririyar da aka sace ga iyayen jaririyar na asali don tabbatar da jaririyar na ciki

Harin bam ya kashe mutum 30 da raunata 42 a Borno- SEMA

Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Borno SEMA a yau Litinin ta ce a kalla mutum 30 ne suka mutu da raunata wasu mutum 42 bayan da aka kai wasu hare-

’Yan fashi sun kashe ’Yan acaba biyu a Kaduna

Wasu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun kashe wasu mutum biyu masu sana’ar acaba a safiyar yau Litinin a gidan mai na Usmaniyya filling station