Rahoto

Rahoto

Shugabancin Majalisa: PDP ta goyi bayan Ali Ndume da Umar Bago

Kwamitin gudanarwa na jam’iyyyar adawa ta PDP ta ce, bayan ta kammala tattaunawa da masu fada aji na jam’iyyar sun amince da goyon bayan Sanata Ali Nd

A yau ne ake rantsar da ’Yan majalisar Najeriya karo na 9

Za a rantsar da ’Yan Majalisar dattawa da Wakilan Najeriya da kuma zaben shugabannin majalisun guda biyu duk a yau Talata. Cikakken rahoton na nan taf

Shugaban makarantar ya yi wa dalibarsa ‘yar shekara 4 fyade

Ana zargin Abubakar Haruna shugaban makarantar August Nursery and Baby Care and Primary School da ke anguwar Jaba karamar hukumar Sabon Gari da yi wa

12 ga Yuni: Buhari ya rattaba hannu akan ranar hutun ma’aikata

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu akan ranar 12 ga watan Yuni ta zama ranar hutun ma’aikata na kowace shekara wanda kuma ita ce aka

’Yan Majalisar Nasarawa sun sake zaban Kakakin majalisar jihar

’Yan majalisar dokokin jihar Nasarawa (NSHA) a yau Litinin sun sake zaban Alhaji Ibrahim Balabare Abdullahi a matsayin  Kakakin majalisar. Sabon Kakak