Rahoto

Rahoto

Gwamnan Bauchi ya nada Sakataren Gwamnati da wasu

Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Mohammed ya rantsar da sabon Sakataren Gwamnatin Jihar (SSG) Alhaji Mohammed Sabiu Baba, da shugaban ma’aikatan g

Za a kaddamar da Jami’ai masu yaki da Kungiyoyin asiri a Legas –‘Yan Sanda

Kwamishinan ‘yan sandan Legas Zubairu Mu’azu, zai kaddamar da rundunar ‘yan sanda ta musanmman mai yaki da ayyukan ‘yan kungiy

An yi jana’izar fasinjoji 19 da motar su ta kama da wuta a Akure

A jiya Lahadi ne aka sallaci gawarwakin mutum 19 da Allah Ya yi wa cikawa sakamakon kamawa da motar su tayi da wuta akan hanyar su ta zuwa Kano daga L

Shugaban ‘yan Kungiyar asiri da ake nema ya shiga hannu

Rundunar ‘yan sandan Legas ta yi nasarar kame wani shugaban ‘yan Kungiyar asiri da ake nema ruwa a jallo Shugaban ‘yan kungiyar asir

Farfesa Isyaku Ibrahim Indabawa ya kwanta dama

Allah Ya yi wa Farfesa Isyaku Ibrahim Indabawa rasuwa. Kafin rasuwar sa, Farfesa Indabawa shaihin malami ne, kana manazarci na jami’ar Bayero ta