Rahoto

Rahoto

Ya datse hannun yaro bisa zargin satar kifi

Wani mutum mai kiwon kifi ya datse hannun yaro dan shekaru 11 da ya yi zargin ya yi yunkurin sace masa kifi, inda ya yanke wa yaron dungulmin hannun s

’Yan sanda sun kama ’Yan fashi 4 da matasa 60 a Bauchi

Hukumar ’Yan sandan jihar Bauchi ta ce, ta kama mutum hudu da ake zarginsu da aikata fashi da makami da kuma wasu matasa 60 ‘yan Sara-Suka a yankunan

Yadda aka gudanar da karamar Sallar lafiya a garin Jos

Dubban al’ummar musulman garin Jos babban birnin Jihar Filato sun gudanar da karamar sallar bana lafiya, ba tare da samun wata matsala ba, a jiya Tala

Daliban Jami’ar AAUA ‘yan kungiyar asiri sun kashe abokinsu

Dubun wasu daliban jami’ar Adekunle Ajasi (AAUA) da ke jihar Ondo wadanda ake zargi da kashe Abokin karatun su ta cika bayan da tawagar rundunar

Hadarin mota ya kashe mutum 2 da raunata 8 a Ogun

An tabbatar da rasuwar mutum biyu a hanyar Legas zuwa Ibadan a jihar Ogun jiya Sallah sanadiyyar hadarin mota. Kwamandan Sashe na Hukumar kare afkuwar