Rahoto

Rahoto

Mahaifiyar Sarkin Ilori mai shekara 124 ta rasu

Allah Ya yi wa mahaifiyar Mai martaba Sarkin Ilori na jihar Kwara Alhaji Ibrahim Sulu Gambari rasuwa, a daren Sallah karama wato a jajibirin ranar sal

Birtaniya ta kwace kudin Abacha Naira biliyan 82 na bankin Jersey

An kwace kudin tsohon Shugaban Najeriya Janar Sani Abascha, Naira biliyan 81.9 daga asusun ajiya na bankin Jersey. Shugaban ya mulki Najeriya ne daga

Ya rasu lokacin da yake dinka kayan Sallah

Da yammacin ranar jajibarin karamar Sallah al’umar garin Agege a Legas suka samu kansu cikin alhinin rashin wani matashi mai sana’ar dinki

Buhari ya bukaci musulmi su yi amfani da koyarwar Ramadan 

Shugaba Muhammadu Buhari, ya bukaci musulmin Najeriya da su yi amfani da darussan da watan Ramadan ya koyar. Shugaban ya kuma bayyana gamsuwarsa game

DA DUMI DUMI: Anga Sabon jinjirin watan Shawwal 

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi sanarwar ganin Sabon jinjirin watan Shawwal na Shekarar 1440 a wurare daban-daba