Rahoto

Rahoto

Obasanjo ya tsallake rijiya da baya a hadarin jirgin sama

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya tsallake rijiya da baya lokacin wani jirgin saman fasinja na Ethiopian airline kirar Boeing 777-300, ya

Ganduje ya yi alkawarin baiwa nakasassu ilimi kyauta

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana shirinsa na baiwa nakasassun jihar ilimi kyauta. Gwamnan ya bayyana hakan yau lokacin da y

Wasu tsoffin shugabannin Najeriya ba su halarci rantsar da Buhari ba

A yau Laraba da ake rantsar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari karo na biyu wasu tsoffin shugabannin Najeriya, kamar su Ibrahim Badamasi Babangida

Yau ake bikin rantsar da Buhari karo na biyu da Gwamnoni 29

Shugaba Muhammadu Buhari tare da Mataimakinsa Yemi Osinbajo suna shirin shan rantsuwa a dandalin Eagle Square a yau Laraba. Yayin da ake shirin rantsa

EFCC ta bankado cibiyar koyar da ‘yan dafara a yanar gizo

Jami’an Hukumar da ke yaki da rashawa a Najeriya EFCC da ke aiki a babban ofishin hukumar na Legas sun yi nasar bankado wata cibiyar koyo da koy