Rahoto

Rahoto

INEC ta fara bitar zaben 2019

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hukumar INEC ta fara bitar zaben cike gurbi na shekarar 2019. Shu

Gwamnan Legas ya mika mulki kasa da awa 24 na ranar mika mulkin

Gwamnan Legas mai barin gado Akinwumi Ambode ya mika mulki ga zababban gwamnan jihar Mista Babajide Sanwo-Olu tare da mataimakin sa kasa da awa 24 da

An kai hari da yin garkuwa da mutum 3 a Dan-Ali jihar Katsina

Wasu gungun mahara da ake zaton barayin shanu da yin garkuwa da mutane sun kai hari a garin Ɗan-Ali da ke cikin karamar Hukumar Ɗanmusa a Jahar Katsin

An kashe mutum 5 da kone gidaje 12 a rikicin Jos

Hukumar ‘yan sandan jihar Filato ta tabbatar da kisan mutum biyar da kone gidaje 12 a rikicin da aka yi ranar  Lahadi. Rikicin ya barke ne a tsakanin

Gwamnan jihar Neja ya rushe mukarraban gwammati

Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello a jiya Litinin da daddare ya rushe mukarraban gwamnatin jihar inda ya bukace su, da su mika rahoton har