Rahoto

Rahoto

Bullar zazzabin Lassa ta halaka mutum biyu a jihar Kogi

Kwamishinan lafiya na jihar Kogi, Dakta Haruna Saka, a yau Alhamis ya tabbatar da rasuwar mutum biyu sanadiyyar bullar cutar zazzabin Lassa wanda aka

Libya ta sake maido da ‘Yan Najeriya 195 gida

An sake maido da wasu rukunin ‘yan Najeriya 195 gida daga kasarLibya.  Wannan adadin na daya daga cikin jigilar mai yawa da aka maido su gida a cikin

An zabi Fayemi shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya

A daren jiya Laraba aka zabi sabon shugaban kungiyar Gwamnonin Najeriya NGF, kungiyar ta zabi Gwamnan jihar Ekiti, Dakta Kayode Fayemi, gwamnan ya zam

Najeriya za ta iya fadawa cikin matsin tattalin arziki- Gwamnan CBN

Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya bayyana fargabarsa akan cewa, Najeriya za ta iya fadawa cikin matsin tattalin arziki idan ba a

An birne mutum 18 da ’yan bindiga suka kashe yau a Katsina

An birne gawarwakin mutum 18 da ‘yan bindiga suka yi wa kisan gilla yau Laraba a kauyen `Yar Gamji a karamar hukumar Batsari jihar Katsina. An birne g