Rahoto

Rahoto

Shugaba Buhari ya dage ziyarar zuwa Imo

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dage ziyarar kaddamar da aiki ta kwana daya da zai kai jihar Imo a yau Talata. Shugaban zai kaddamar da wasu sab

Hisbah sun kama karuwai 14 da kwace kwalaben giya 100 a Jigawa

Jami’an hukumar Hisbah ta jihar Jigawa sun kama karuwai 14 tare da kwato kwalaben giya 100 a hedkwatar karamar hukumar Kazaure  da ke jihar. An kaddam

An nada Kyaftin Yadudu Daraktan Hukumar FAAN

Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya amince da nada Kyaftin Rabiu Hamisu Yadudu  a matsayin sabon Manajan Daraktan hukumar kula da tashoshin jiragen s

‘Yan sanda sun kama masu garkuwa da mutane a Katsina

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta kama mutane da ake zargin ’yan fashi da makami ne da garkuwa da mutane ne da suka adabi jihar. Daga cikin makama

Mazauna Kawo a Kaduna sun kashe mai garkuwa da mutane

Mazauna unguwar Kawo a jihar Kaduna sun kashe wani mutum da suke zargin mai garkuwa da mutane ne, kuma sun ce mutumin yazo unguwar ne da nufin yin gar