Rahoto

Rahoto

‘Yan bindiga sun kashe mutum 17 a kauyukan Zamfara

Wasu ‘yan bindiga sun kashe akalla mutum 17 a  kauyuka uku da suke karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara. Mazauna garin sun ce, ‘yan bindigar

An kashe wanda ya shirya yin garkuwa da shugaban UBEC

Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta ce, jami’an su sun kashe wanda ya shirya yin garkuwa da shugaban Hukumar Ilimi Bai-daya ta kasa (UBEC) Dakta Mohammed

Wanda ya yi yunkurin damfarar Kwamishinan ‘yan sanda ya shiga hannu

Dubun wani dan danfara da ya yi yunkurin danfarar Kwamishinan ‘yan sandan jihar Ogun Bashir Makama, ya cika bayan da rundunar ‘yan sandan

Gwamnan Legas ya karbi bakuncin wasu fitattun ‘yan kwallon duniya

A ci gaba da shiryen-shiryen wasan kwallon kafa na musanmman da gwamnatin jihar Legas ta shirya a wani bangare na yin bankwana da gwamnan jihar Akinwu

Gwamnan Filato ya zama Shugaban Gwamnonin Arewa

Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya samu nasarar zama Shugaban kungiyar gwamnonin jihohin Arewa su 19.Ya zama shugaban ne sakamakon karshen wa’adin g