Rahoto

Rahoto

Dan takarar Gwamnan PDP ya bukaci a sake kidayan kuri`un zaben Kaduna

Dan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam`iyyar PDP a zaven da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris 2019, Isah Ashiru Kudan ya shigar da kara a kotu yan

Za a fara biyan sabon albashin Naira dubu 30 a kowane lokaci – Minista

Gwamnatin tarayya a yau Talata ta ce, kaddamar da sabon albashi mafi karanci na Naira dubu 30 da aka yi, an kafa kwamitin da zai tabbatar an fara biya

Majalisa ta baiwa kwamiti umarnin tantance Emefiele

A yau Talata majalisar dattawa ta baiwa kwamitin da ke bada rahotonnin bankuna, inshora da cibiyoyin kudade, da su tantance Gwamnan Babban bankin Naje

Buhari ga Osinbajo: Ina gudun kada cincirindon jama`a su tumurmushe ka

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ja hankalin mataimakinsa Yemi Osinbajo akan ya yi kaffa-kaffa da shiga cikin turmutsutsun `yan kasuwa da suke ci

‘Yan bindiga sun kashe jami’an JTF 6 da tarwatsa mutum 98 a Zamfara

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a karamar hukumar Shinkafi  da ke jihar Zamfara, sun kashe jami’an tsaron farin kaya na JTF shida . Mataimakin shugaban