Rahoto

Rahoto

Sojoji sun kashe masu garkuwa 2 da kwato bindigogi a Kaduna

Rundunar sojojin Najeriya  na  Division 1 a Kaduna  sun ce sun yi nasarar bankado maboyar ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane a gabashin Gonan Bature

Rabiu Usman Baba ya rasu

Mutuwa rigace wacce ba ta fita. Da sanyin safiyar  yau Alhamis muka samu rahoton cewa Allah Ya yi wa fitaccen sha’irin nan, Sheriff Rabiu Usman

‘Yan majalisar Kano sun mika dokar kirkiro masarautu 4

‘Yan majalisar dokokin jihar Kano sun mika kudirin dokar kirkiro da sabbin masarautu hudu a jihar wadanda suka hada da: Gaya, Bichi, Karaye da Rano Ka

‘Yan bindiga sun kashe hakimin Balle a Sakkwato

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, sun kashe Hakimin garin Balle, Alhaji Ibrahim Aliyu, mai shekaru 82 a duniya. Garin Balle, hedkwatar ka

‘Yan Majalisar Kano sun kammala karatu na biyu don kirkiro da masarautu 4

Majalisar dokokin jihar Kano ta yi wa kudurin dokar kirkiro sabbin masarautu hudu a jihar, a yau aka yi karatu na biyu. ‘Yan majalisar dai sun dage za