Rahoto

Rahoto

Jirgin saman da ake koyo ya yi hadari a Ilori

Wani jirgin saman da ake horar da matuka jiragen sama mallakin kwalejin al’amuran sufurin jirgin sama na duniya ya yi hadari a filin jirgin saman Ilor

‘Yan sanda sun kubutar da ma’aikatan NEMA 4 da aka sace a Ribas

Hukumar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce, ta kubutar da ma’aikatan hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA su hudu da aka yi garkuwa da su a ranar 24 ga

An kai hari makarantar mata da yin garkuwa da malamai a Zamfara

Wasu ‘Yan bindiga masu yin garkuwa da mutane sun kai hari a wata makarantar sakandare ta Mata a jihar Zamfara inda suka yi awon gaba da mutanen

An harbi Dan sanda lokacin garkuwa da surukin Buhari

Hukumar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce, jami’an ‘yan sandan da ke ofishin Kusada sun yi yunkurin dakatar masu garkuwa da surukin Shugaba Buhari Magaj

An canza Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna

Mukaddashin sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu, ya bada umarnin sauya Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna Ahmed Abdulrahaman, zuwa c