Rahoto

Rahoto

Kungiyar kwadago ta bukaci a fara biyan albashin Naira dubu 30

Ma’aikatan Najeriya sun bukaci gwamnati ta gaggauta fara biyan sabon tsarin mafi karancin albsashin ma’aikata na Naira dubu 30 kamar yadda shugaba Buh

Ma’aikata sun yi watsi da shirin cire tallafin kudin man fetur

Kungiyar ma’aikata ta yi watsi da shirin gwamnnati na cire tallafin kudin man fetur da kuma kara harajin da ake biya akan kayan da mutane suke saye ya

‘Yan bindiga sun kashe mutum 10 a kauyukan Katsina

Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum 10 a kauyukan Gobirawa  da Sabawa da ke karamar hukumar Safana a jihar  Katsina bayan wani farmaki da suka kauyukan.

An Saki Zainab Aliyu da aka kama a Saudiyya

Hukumomin kasar Saudiyya sun saki Zainab Aliyu, matashiyar nan ‘yan Najeriya da aka kama bisa zarginta da shiga da kwaya kasar Saudiyya. Babban

Mutum biyar sun mutu a hadarin jirgin kasa a Legas

Hadarin jirgin kasa ya yi sanadiyyar mutuwar mutum  biyar a safiyar yau Talata a hanyarsa ta zuwa jihar Ogun, cikin wadanda suka rasu akwai mai tukin