Rahoto

Rahoto

Jigawa ta amince da biyan karancin albashin Naira dubu 30

Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana manufarta na amincewa da biyan sabon mafi karancin alabashin ma’aikata na Naira dubu 30. Mataimakin Gwamnan jihar Ji

An yi garkuwa da shugaban UBEC da ‘yarsa

Masu garkuwa da mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja a jiya da misalin karfe 3 na rana, sun yi garkuwa da shugaban Hukumar Ilimi Bai-daya ta kasa (UBEC)

Ranar Ma’aikata: Gwamnati ta bayar da hutun ranar Laraba

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da hutun ranar Laraba 1 ga watan Mayu 2019 a matsayin ranar ma’aikata. Ministan kula da harkokin cikin gida na Na

An sako soja da iyalansa da aka yi garkuwa da su a Taraba

An sako jami’in soja da iyalansa da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ranar Asabar a hanyar karamar hukumar Wukari zuwa karamar hukumar Ibbi a j

An sassauta dokar hana fita a biranen Gombe

Gwamnatin jihar Gombe ta sanar da sassauta dokar hana fita da aka sanya a biranen jihar Gombe zuwa awa 12, wanda zai fara aiki daga karfe 6 na yamma z