Rahoto

Rahoto

CAN ta bukaci Gwamnati da a saki Zakzaky, Dasuki

Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta bukaci Gwamnatin tarayyar Najeriya da ta gaggauta sakin jagoran kungiyar Harkar Musulunci (IMN) ta mabiya Shi’

Sojoji sun kubutar da mutanen da aka yi garkuwa da su a Benuwe

Hedkwatar hukumar tsaro ta ce, dakarunta  da aka tura shiyyar Arewa ta Tsakiya  don yakar ‘yan bindigar da suka addabi jama’ar yankunan sun yi nasarar

Basarake mai shekaru 116 ya rasu a jihar Kogi

Wani basarake mai sarautar Obobanyi a masarautar Ohionwa a lardin Ihima, da ke karamar hukumar Okehi ta jihar Kogi, mai suna  Jeremiah Akaava, ya rasu

An yi garkuwa da gawa, ana neman Naira miliyan 1 a Ribas

Wasu ‘yan bindiga sun kwace wata gawa a garin Ahoada da ke karamar hukumar Ahoada ta Gabas a jihar Ribas, a jiya Jumu’a  ‘yan bindigar sun bukaci a bi

An sanya dokar hana fita a biranen jihar Gombe

Gwamnatin jihar Gombe ta sanya dokar hana fita a birane jihar bayan wani rikici ya kaure tsakanin matasan Kirista da wasu matasa a babban birnin jihar