Rahoto

Rahoto

Makarantar musulunci ta horar da limamai da ladanai 2002

Makarantar horar da Alkalai, Limamai da kuma Ladanai, TSJAIM, da ke Jos jihar Filato, karkashin Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a  Wa Ikamatis Sunnah (

Akwai wadatattun likitoci a Najeriya – Ministan Kwadago

Kungiyar likitocin Najeriya ta mayar da martani game da kalaman Ministan Kwadagon Najeriya Chris Ngige, na cewa Najeriya na da wadatattun likitoci don

Ministoci 20 suka halarci taron majalisar zartarwa a yau

A halin yanzu mataimakin shugaban qasa Yemi Osinbajo ne ke jagorantar taron majalisar zartarwa FEC, a fadar shugaban kasa, a Abuja. Wakilinmu a fadar

`Yan bindiga sun kashe mutum 2 a kauyen Kaduna

Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum biyu a kauyen Ambe Madaki a lardin Gwantu na karamar hukumar Sanga ta jihar Kaduna. Wadanda suka kashe su ne Ibrahim

Buhari zai kai ziyara Birtaniya a yau

A yau Alhamis Shugaba Muhammadu Buhari zai kai ziyara kasar Birtaniya, fadar shugaban kasar ba ta bayyana dalilin ziyarar ba. Mai magana da yawun shug