Rahoto

Rahoto

‘Yan kauye sun kashe mai garkuwa da mutane a Katsina

Wasu ‘yan kauyen Unguwar Bello  a karamar hukumar Kafur a jihar Katsina sun kashe wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne. Wanda ake zargin da aka

Sarkin Qatar zai ziyarci Buhari a yau

A yau Talata sarkin Qatar, Sheikh Tamim bin Hamad Althani zai ziyarci shugaba Buhari a fadar gwamnatin kasar da ke Abuja. Sarkin zai ziyarci shugaba B

Mata ta dabawa mijinta wuka ya mutu a Kebbi

Wata matar aure mai suna Hafsat Sani ta dabawa mijinta mai suna Muhammed Garba wuka ya mutu a karamar hukumar Suru jihar Kebbi. Hafsat mai shekara 25

Gwamnatin Benuwe ta sanya dokar hana fita a Katsina-Ala

A yau Litinin Gwamnatin jihar Benuwe ta sanya dokar hana fita na sa’o’i 24 a birnin Katsina-Ala da ke jihar. Rahotanni na bayyana cewa, an sanya dokar

‘Yan bindiga sun kai hari kauyukan Katsina sun kashe mutum 10

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kauyukan `Yar Santa da Sherere a karamar hukumar Kankara sun kashe mutum 10 tare da jikkata wasu da dama. Mazauna kauye