Rahoto

Rahoto

Masu garkuwa da magina a Kujuru sun bukaci Naira miliyan 60

Masu garkuwa da ma’aikatan gine-gine na Kajuru da suka yi garkuwa da mutum uku sun bukaci a biya su kudin fansa na Naira miliyan 60 don sako wadanda s

Buhari ya rattaba hannu akan biyan mafi karancin albashi

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sa hannu da kudirin biyan mafi karancin albashi. Shugaba Buhari ya rattaba hannun ne a yau Alhamis. A watan Mari

‘Yan sanda sun kama sojan bogi a Delta

Babban Jami’in Hedkwatar Hukumar ‘yan sandan Ekpan SP Ibok Asamanyi a karamar hukumar Uvwie ta jihar Delta, ya ce jami’an ‘yan sandan sun kama sojan b

Kungiyoyi sun goyi bayan Goje a matsayin shugaban majalisa

Kungiyar tuntubar juna ta shiyyar Arewa maso Gabas (NECF) da wasu kungiyoyi 5, sun bukaci Sanata Danjuma Goje, daya nemi mukamin shugaban majalisar da

Sojoji sun kama mataimakin shugaban karamar hukumar Anka

Rundunar sojojin Najeriya na “Operation Sharan Daji”  a jihar Zamfara sun kama mataimakin shugaban karamar hukumar Anka Yahuza Wuya akan zarginsa da a