Rahoto

Rahoto

Naɗina Shugabar Karamar Hukumar Wudil zai buɗe wa mata kofa a Kano — Bilkisu Indabo

Ina ganin an sa kwarya a gurbinta, kuma babban abu ne na ’yanta mata kuma zai nuna cewa bai wa mata dama abu ne mai kyau.

Yadda Teloli Ke Cin Kasuwa A Azumin Bana

Matsalar yanzu ta abinci muke wanda ya yi tsada, mutane da dama na son ɗinkin amma sun hakura saboda tsadar kayan.

Muhammad Elsayed Ali Muhammad: Bamisiren da ke nazartar jaridun Hausa

A tattaunawarsa da Aminiya ya bayyana cewa, bai taba zuwa Nijeriya ba, yanzu kuma yana da shekara 36.

Dalilin da na mayar da N10m da aka yi kuskuren turawa asusuna — Mai POS

A kullum ina samun fiye da Naira dubu biyar domin ina da manyan abokan ciniki.

Amanawa: Garin kutare da ke neman agajin gwamnati

Babbar matsala da take addabar garin Amanawa ita ce rashin gonakin noma.