Rahoto

Rahoto

Gwamnati za ta kashe Naira biliyan 2.8 a gidajen yari

A zaman taron majalisar zartarwa FEC da aka gudanar a jiya Laraba, gwamnati ta amince da yin kwangilar da zai lakume kudi Naira biliyan 2.8 wajen gyar

An sare hannuwan dalibi a Sakkwato

Wasu matasa sun shiga gidan wani dalibi da ke karatu a jami`ar Usmanu Danfodiyo Sakkwato,  mai suna Habibu Abubakar, inda suka guntule masa hannuwa bi

Sojoji sun kashe `yan bindiga 25 a Zamfara

Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ta ce dakarunta  na ‘Operation Diran Mikiya’ sun tarwatsa sansanin ‘yan bindigar na unguwar Ajia yayin da suka k

Kebbi na kashe Naira miliyan 280 duk wata wajen ciyar da dalibai

Kwamishinan Ilimi na jihar Kebbi Mohammad Magawata ya ce, gwamnatin Kebbi na kashe jumullar kudi na Naira miliyan 280 a duk wata a bangaren shirin ciy

Hadarin mota ya kashe mutum 15 da raunata 42 a Neja

Rahotanni daga karamar hukumar Bida a jihar Neja na bayyana cewa, mummunan hadurra biyu na motoci ya yi sanadiyyar rasuwar mutum 15 da raunata mutum 4