Rahoto

Rahoto

An yi garkuwa da shugaban hukumar kashe gobara na Legas

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Daraktan riko na hukumar kashe gobara na jihar Legas , Rasaki Musibau tare da wasu mutum shida a hanyar Itoikin zu

Gwamnati ta hamta hakar ma’adanai a Zamfara

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta dakatar da hakar ma’adanai a Jihar Zamfara sanadiyyar kisan gillar da ‘yan bindiga ke yi wa jama’a a fadin jihar.

Sarkin Kano da Gwamna Ganduje sun halarci Mauludin Kano

A yau Asabar dubban musulmi sun halarci bikin Mauludi na jihar Kano, cikin wadanda suka halarci sun hada da: Sarkin Kano maimartaba Muhammadu Sanusi I

An kashe mutum 50 da jami’an JTF a Zamfara- Kakakin majalisa

Kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Alhaji Sanusi Rikiji, a yau Juma’a ya ce akalla an kashe mutum 50 harda jami’an tsaron hadin gwiwa na farin k

Nafisa ta soki gwamnatin Buhari kan kisan Zamfara

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi, ta soki gwamnatin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari game da daukan matakin gaggawa akan kisan