Rahoto

Rahoto

Tsohon Minista ya lashe zaben gwamnan Bauchi

Tsohon Ministan Abuja, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya zama sabon Gwamnan jihar Bauchi a jam’iyyar adawa ta PDP. Bala Muhammad ya doke gwamna mai

Zaben 2019: APC ba tada dan takarar Gwamnan Zamfara – Kotu

Wata kotun daukaka kara da ke zamanta a jihar Sakkwato ta soke hukuncin wata babbar kotun Zamfara da ta bai wa jam’iyyar APC damar tsayar da dan

Ganduje, Tambuwal, Lalong da Ortom sun lashe zaben Gwamna

Gwamnonin jihohin Kano, Sakkwato, Filato da Benuwe sun lashe zaben rabar gardama da aka yi ranar 23 ga Maris 2019, yayin da jihohin Bauchi da Adamawa

Bamu amince da zaben Kano ba, a sanar da Abba matsayin zababben Gwamna- PDP

Babbar jam`iyyar adawa ta PDP ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC da ta sanar da dan takarar Gwamnan jam’iyyar PDP Abba K. Yusuf 

HOTO: ‘Yan PDP a jihar Bauchi ke murna lokacin hada sakamakon zabe

A nan wasu magoya bayan jam’iyyar PDP ne ke murna a yayin tattara sakamakon zaben Gwamnan jihar  a ofishin hukumar zaben jihar INEC.