Rahoto

Rahoto

Zaben Kano: babu wani dalilin soke zabe – APC

Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas ya ce, babu wani dalilin soke zaben jihar da ake gudanarwa a jihar. Shugaban APC ya mayar

Zaben raba raba-gardama: PDP ta bukaci a soke zaben Gwamnan Kano

Jam’iyyar adawa ta PDP ta bukaci a gaggauta soke zaben takarar gwamnan da ake yi  yau  Asabar a jihar. Mukaddashin shugaban jam`iyyar PDP na Kano Alha

`Yan bindiga sun kashe mutum 10 a Benuwe

Rahotanni na bayyana cewa, wasu `yan bindiga sun kashe mutum 10 a wani sabon hari da suka kai a unguwar Tser Uoreleegeb a shiyyar Ubabai da ke karamar

Gobara ta kone gidaje da kayan abinci a Jigawa

An samu tashin gobara da ta kone gidaje  a kauyen Barebari da ke karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa, sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jiha

‘Yan bindigan Zamfara sun fi jami`an tsaro makamai- Yari

Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari ya bayyana cewa, ‘yan bindigan da suke fashi da makami a jihar suna da makamai fiye da sauran jami’an tsaron jiha