Rahoto

Rahoto

Mata sun yi zanga-zanga don bacewar ‘ya’yansu a Borno

Wasu iyaye mata sun yi zanga-zanga a yau Alhamis don bacewar ‘ya’yansu da sanin inda suke. A cewar su ‘ya’yan sun bace ne bayan da jami’an

`Yan bindiga sun kashe mutum 22 a Birnin Gwari

Rahotanni na bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga sun afkawa unguwar Layin Maigwari da ke karamar hukumar Birnin Gwari  a jihar Kaduna inda suka kashe mutu

An ceto dalibai 40 wasu 8 sun rasu a rushewar makaranta a Legas – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta ce, dalibai takwas sun rasu yayin da aka ceto mutum 40 a makarantar firamaren Baden mai gini hawa

Sojoji sun kashe barayi 55 da kubutar da mutum 760 a Zamfara

Rundunar sojojin Najeriya na Operation Sharan Daji sun kashe barayi masu garkuwa da mutane 55 tare da kubutar da mutum 760 da aka yi garkuwa da su a k

Za a sake zabe a mazabun jihohin Kano, Benuwe da wasu 4

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce, a za a sake zabukan Gwamnoni a wasu mazabun jihohin da suka hada da:  Kano, Bauchi, Benue, Filato