Rahoto

Rahoto

Zan amince da sakamakon zabe da zuciya daya – Tambuwal

Bayan kada kuri’arsa Gwamnan Sakkwato kuma Dan takarar Gwamna a jam’iyar PDP Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya yi alkawarin karbar sakamakon

Zaben Gwamnan Zamfara: Mata na sayar da kuri’arsu a rumfar zabe

Rahotanni daga wata rumfar zabe a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara na bayyana wata mata da ake kira Hajiya an gano ta tana sayan kuri’ar masu zab

‘Yan sanda sun kama ma’aikacin zabe na bogi a rumfar zabe

Jami’an ‘yan sanda na rumfar zabe mai lamba ta 017 da ke rukunin gidajen Efab a lardin Mbora na unguwar Life camp Abuja sun kama ma’aikacin huku

An samu karuwar masu kada kuri’a a Sakkwato

Rahotanni na bayyana cewa, an samu karuwar masu kada kuri’a a zaben ‘yan takarar Gwamnoni da ‘yan majalisun dokoki a a jihar Sakkwato. Wakilanmu mu su

Amsoshin sakonni da tsokacin masu karatu (2)

Assalamu alaikum Baban Sadik. Da fatan kana lafiya kai da iyalanka. Ni dalibi ne a fannin “Software Engineering,” ina son ka yi mini gamsasshen bayani