Rahoto

Rahoto

Malamai sun nemi Ganduje ya biya su albashinsu na wata takwas

Gamayyar Malaman Makarantun Sakandare a Jihar Kano wadanda aka dauka aiki a watan Janairun shekarar 2015 sun yi kira ga gwamnatin jihar a karkashin Gw

Ambaliya ta ci mutum 7 ta lalata gidaje da gonaki a Gombe

A ranar Juma’ar da ta gabata da dare wani ruwan sama da aka tafka ya yi ambaliyar da ta yi sanadiyyar hallakar mutum bakwai da gidaje fiye da 70

Abin da ke kawo kashe-kashen da Fulani suke yi – Sanata Dansadau

Fitaccen dan siyasar nan Sanata Sa’idu Mohammed dansadau ya bayyana cewa abubuwan da suke sanya Fulani suke rungumar ayyukan tashin hankali da s

Yadda kare ke halartar masallaci lokacin salloli biyar

Wani kare da aka ce da ya ji kiran Sallah yake rugawa zuwa wani masallaci  ya zauna har a idar da Sallah ya ja hankalin masallata da dama a Zariy

Tanade-tanaden da Saudiyya ta yi domin tarbar alhazan bana

A wani tsari da ba safai ake yin sa ba, Ma’aikatar Watsa Labarai ta Masarautar Saudiyya, ta gayyaci wadansu ’yan jarida daga sassan duniya