Rahoto

Rahoto

Rasuwar dalibai 20 a hadarin mota ta girgiza Jihar Bauchi

Garin Misau shi ne birni na uku mafi girma a Jihar Bauchi in aka cire garin Bauchi da Azare, kuma gari ne da al’ummarsa ke zaune lafiya. Sai dai

Shirin Kiwon Lafiya na Dogara: Likitoci sun raba jariran da aka haifa manne a Bauchi

Allah Ya yi wa mahaifan wadansu jariran da suka haifa manne da juna gyadar dogo inda likitoci suka raba ’ya’yan nasu a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abu

Sabuwar takaddama ta sake barkewa tsakanin Hameed Ali da majalisa

A yayin wata ziyara da kwamitin Majalisar Dattawa kan harkokin Kwastam ya kai shalkwatar hukumar a ranar Litinin da ya gaba ne wata takaddama ta sake

An kaddamar da sabuwar jaridar Muryar ’Yanci

Shugaban kamfanin sadarwa da ake kira da turanci ATAR Communications Nigeria Limited da ke yada shirye-shirye a gidajen rediyo da talabijin na Liberty

Akwai kalubale gaban ‘yan Jarida na Najeriya – Farfesa Pate

Shugaban Tsangayar Koyon Aikin Jarida na Jami’ar Bayero da ke Kano, Farfesa Umaru Pate ya bayyana cewa, akwai kalubala mai yawan gaske da ke gab