Rahoto

Rahoto

An yi wa marayu 120 gata a Masarautar Mutum Biyu

kungiyar Cigaban Masarautar Mutum Biyu da ke karamar hukumar Gassol, Jihar Taraba ta dauki nauyin karatun marayu 120 daga aji daya na makarantar Firam

Aljan ya kama wadanda suka addabi Taraba

Fitaccen mai kama barayin nan Alhaji Shehu Usman Aljan ya samu nasarar kama wadanda suka addabi Jihar Taraba da fashi da makami da sace-sacen shanu da

Ya kamata gwamnati ta taka wa ’yan kabilar Ibo birki – Shugaban Izala

Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah reshen Jihar Bauchi Alhaji Muhammadu Inuwa dan’asabe ya bukaci Gwamnatin Tarayya da shu

Gwamnatin Jihar Bauchi ta gaza a shekara daya – Sakataren PDP

Jam’iyyar adawa ta PDP a Jihar Bauchi ta nuna damuwarta bisa yadda gwamnatin APC ta shekara daya a kan mulki amma babu wani aiki kwaya daya da z

An samu ci gaba a shekara daya na Gwamna dankwambo – Hajiya Gafa

Wata ’yar siyasa a Jihar Gombe kuma tsohuwar shugabar Mata ta tsohuwar Jam’iyyar ANPP Hajiya Baby Gafa, ta ce a wannan lokaci da Gwamna Ibrahim Hassan