Rahoto

Rahoto

An gudanar da aikin raba katin zabe a Jihar Borno

Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta gudanar da aikin rarraba katin zabe na dindindin tare da sabunta rajista ga wadanda suka kai shekara 18 a kananan hukum

dauki-doran ’yan takara ne babbar matsalar PDP a Yobe – Haruna Waziri

Alhaji Haruna Bawa Waziri jigo ne a Jam’iyyar PDP kuma daya daga cikin ’yan takarar Sanata daga mazabar Yobe ta Kudu a karkashin jam’iyyar, a tattauna

Jiga-jigan PDP za su canja sheka a Taraba

Jiga-jigan jam’iyyar PDP wadanda suka hada da ’yan takarar Gwamna da na majalisar kasa tare da majalisar jiha a jihar Taraba ne ke yinkurin canja shek

Marainiya ta ga tasku a hannun marikiyarta

Wata marainiya da aka tsince ta da kayanta aka tana watangaririya a cikin unguwa ta ce yadda mai rikonta ke gana mata azaba ne ya sa take yawo a unguw

Ranar da Shata ya yi min waka kewaye ni aka yi ana kallo – Abashe Mai hoto

“Mai hoto Abashe yaro,  Ko daga zuci ya dau hotonka,In ya je gida zai wanke,  Mai hoto Abashe yaro.”  Alhaji Abashe Mai hoto na daya da