Rahoto

Rahoto

Yadda matsalar satar shanu ta canza rayuwar Fulani

Matsalar satar shanu matsala ce da ta dade tana ci wa Fulani makiyaya tuwo a kwarya. kauyen Chaza da ke garin Suleja, daya ne daga cikin dimbin wurare

Yadda Alhaji Bello Ahmed ya rasu a kokarin hana dan kunar bakin wake kai hari a Jos

A yayin da ake ci gaba da zaman zullumi a garin Jos fadar Jihar Filato sakamakon tagwayen hare-haren bama-bamai da aka kai garin da suka yi sanadin as

PDP na yunkurin tsige Al-Makura – Bincike

•Ba gaskiya ba ne – Majalisa Jam’iyyar PDP da wasu mukarraban fadar Shugaban kasa na shirya wani yunkuri na tsige Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko A

Ziyarar fadar Sarkin Musulmin Nijar

A ranar 13 ga Nuwambar 2013, na samu damar kai ziyara fadar Mai alfarm Sarkin Musulumin Nijar, Sultan na Agadas, Alhaji Omar Ibrahim Omar. Duk da cewa

Yadda mutumin da ya ceto jariri daga gobara ya mutu

Wani mutum mai suna Micheal Anthony, mai shekara 27, wanda a ranar 13 ga watan Agusta da misalin karfe 8.30 na dare ya fada cikin balbalin gobara ya c