Farfesan da ke sana’ar walda a gefen titi
Farfesa Ahmed Abu Bilal na Jami’ar ABU ya ce kudin da yake samu daga sana’ar walda a gefen titi ya ninka albasinsa
Rahoto
Farfesa Ahmed Abu Bilal na Jami’ar ABU ya ce kudin da yake samu daga sana’ar walda a gefen titi ya ninka albasinsa
Mutanen garin da Aminiya ta tattauna da su, sun ce ba su da labarin an canza sunan garin zuwa Tudun Maulidi
Kasuwar WAPA ita ce uwa ga duk kasuwannin canjin kudi, ba a Arewa kadai ba, har a Nijeriya gaba daya.
Irin bala’in da mutanen kauyen Tudun Biri suka gani a harin dom da jirgin soja ya kai musu, da kuma halin da suke ciki a yanzu, daga bakin wadan
A baya, kafin a ba su hakkin kula da kabarin Manzon Allah (SAW), su din bayi ne daga yankin Arewacin Habasha, amma yanzu dai labarin ya sauya.