Rahoto

Rahoto

Maganganu 5 da shugabannin Afirka suka gaya wa taron MDD

Ghana ta nemi Turawa su biya diyyar bautar da ’yan Afirka, Guinea ta ce su daina neman juya shugabannin nahiyar

Yanke lantarki: Al’ummar Nijar na shirin maka Najeriya a kotu

Al’ummar Nijar na shirin maka gwamantin Najeriya a kotu kan yanke wa kasarsu wutar lantarki

Yadda kin biyan hakkin ma’aikacin KEDCO da ya rasu a bakin aiki ya jefa iyalinsa cikin kunci

Shekara uku bayan wutar lantarki ta kashe shi yana tsaka da aikin KEDCO, har yanzu kamfanin bai biya hakkokin ma’aikacin ba

’Yan Najeriya 936 sun rasu a hatsarin kwalekwale a shekara 3

A cikin kasa a mako biyu an samu hatsarin kwalekwale uku; samana sun bayyana dalilai da kuma mafita ga wannan matsalar

Girgizar kasa 3 mafiya muni a Morocco

Mutum 60,000 suka mutu, a girgizar kasar da ta kusa shafe yankin Lashbona a kasar Morocco a shekarar 1755